Far 31:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina da iko in yi maka lahani, amma Allah na mahaifinka, ya yi magana da ni a daren jiya, yana cewa, ‘Ka kula fa kada ka ce wa Yakubu kome, ko nagari ko mugu.’

Far 31

Far 31:24-31