Far 31:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Allah ya zo wurin Laban Ba'aramiye cikin mafarki da dad dare, ya ce masa, “Ka kula fa, kada ka ce wa Yakubu kome, ko nagari ko mugu.”

Far 31

Far 31:16-34