Far 28:21-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. har kuma in sāke komowa gidan mahaifina da salama, da Ubangiji ya zama Allahna,

22. wannan dutse kuwa wanda na kafa shi al'amudi zai zama wurin sujada ga Allah. Daga cikin dukan abin da ya ba ni, zan ba shi ushirinsa.”

Far 28