Far 27:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Ishaku ya ce wa ɗansa, “Ƙaƙa aka yi ka same shi da sauri haka, ɗana?”Sai ya amsa, “Domin Ubangiji, Allahnka, ya ba ni sa'a.”

Far 27

Far 27:13-29