Far 23:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Saratu ta yi shekara ɗari da ashirin da bakwai a duniya,

2. sa an nan ta rasu a Kiriyat-arba, wato Hebron, a ƙasar Kan'ana. Ibrahim kuwa ya tafi ya yi makoki, yana baƙin ciki domin Saratu.

3. Ibrahim ya bar gawar matarsa, ya je ya ce wa Hittiyawa,

Far 23