Far 19:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya nace musu ƙwarai, sai suka ratse suka shiga gidansa, ya shirya musu liyafa, ya toya musu abinci marar yisti, suka ci.

Far 19

Far 19:1-10