Far 18:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan ya yi nesa da kai, da ka aikata irin haka, wato da za ka aza mai adalci daidai yake da mugu! Wannan ya yi nesa da kai! Mahukuncin dukan duniya ba zai yi adalci ba?”

Far 18

Far 18:16-33