Far 18:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya bayyana ga Ibrahim kusa da itatuwan oak na Mamre, a lokacin da yake zaune a ƙofar alfarwarsa da tsakar rana.

Far 18

Far 18:1-11