Ezra 2:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zuriyar Shallum, da ta Ater, da ta Talmon, da ta Akkub, da ta Hatita, da ta Shobai, su ne zuriyar matsaran ƙofa, yawan mutanensu duka ɗari da talatin da tara.

Ezra 2

Ezra 2:1-62