Ezra 10:38-42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na iyalin Binnuyi, Shimai, da Shelemiya, da Natan, da Adaya, da Maknadebai, da Shashai, Sharai, da Azarel, da Shelemiya, da Shemariya, da Shallum, da Amariya, da Yusufu

Ezra 10

Ezra 10:14-44