Ez 44:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dai ɗan sarki zai zauna a cikinta ya ci abinci a gaban Ubangiji. Zai shiga ta hanyar shirayin ƙofar, ya kuma fita ta wannan shirayi.”

Ez 44

Ez 44:1-11