Ez 44:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranar da zai shiga Wuri Mai Tsarki, can fili na ciki, domin ya yi hidima a wurin, sai ya miƙa hadayarsa don zunubi, ni Ubangiji Allah na faɗa.

Ez 44

Ez 44:17-30