Ez 43:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan ita ce dokar Haikalin. Dukan filin da yake kewaye a kan dutsen, za ta zama wuri mai tsarki ƙwarai.

Ez 43

Ez 43:3-13