Ez 43:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Bayan haka kuma sai ya kai ni ƙofar da take fuskantar gabas.

2. Sai ga zatin Allah na Isra'ila yana tahowa daga gabas. Muryar Allah ta yi amo kamar rurin teku. Duniya kuwa ta haskaka da zatinsa.

Ez 43