Ez 42:18-20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

18. Kusurwar kudu kamu ɗari biyar.

19. Kusurwar yamma, ita ma kamu ɗari biyar.

20. Ya auna dukan kusurwoyi huɗu. Filin yana kewaye da katanga mai tsawo kamu ɗari biyar ne, fāɗi kuma kamu ɗari biyar don ya raba Wuri Mai Tsarki da sauran wurin.

Ez 42