Ez 41:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ginin da yake fuskantar farfajiyar Haikali a wajen yamma, faɗinsa kamu saba'in ne. Kaurin ginin kamu biyar ne, tsawonsa kuma kamu tasa'in ne.

Ez 41

Ez 41:3-15-16