Ez 37:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan maishe su al'umma guda a ƙasar Isra'ila. Sarki ɗaya zai sarauce su duka, ba za su ƙara zama al'umma biyu ba, ba kuwa za su ƙara zama masarauta biyu ba.

Ez 37

Ez 37:18-24