Ez 34:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni Ubangiji Allah na ce, ‘Ku kuma garkena, zan hukunta tsakanin tunkiya da tunkiya, da tsakanin rago da bunsuru.

Ez 34

Ez 34:9-21