Ez 3:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ka faɗakar da mugu, ya kuwa ƙi barin muguntarsa, zai mutu cikin zunubinsa, kai kam ka kuɓuta.

Ez 3

Ez 3:18-24