Ez 29:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za su ƙara zama abin dogara ga mutanen Isra'ila ba, gama Isra'ilawa za su tuna da laifin suka yi, suka nemi taimakon Masarawa. Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji Allah.”

Ez 29

Ez 29:15-19