Ez 26:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai kashe ya'yanki mata waɗanda suke a filin ƙasar da takobi. Zai kuma kewaye ki da garun yaƙi, ya gina miki mahaurai, sa'an nan zai rufe ki da garkuwoyi.

Ez 26

Ez 26:7-10