Ez 25:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Isra'la za su ɗaukar mini fansa a kan Edom. Za su aukar da fushina da hasalata a kan Edom, sa'an nan Edom za ta san sakayyata, ni Ubangiji Allah na faɗa.”

Ez 25

Ez 25:11-15