Ez 20:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. A kan rana ta goma ga watan biyar a shekara ta bakwai, sai waɗansu dattawan Isra'ila suka zo don su yi roƙo a wurin Ubangiji. Suka zauna a gabana.

2. Ubangiji kuwa ya yi magana da ni ya ce,

Ez 20