Ez 2:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Sai ya ce mini, “Ɗan mutum, ka tashi tsaye, zan yi magana da kai.”

2. Da ya yi magana da ni, sai Ruhu ya sauko a kaina, ya ta da ni tsaye, sa'an nan na ji yana magana da ni.

Ez 2