Ez 19:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka sa masa ƙugiyoyi, sa'an nan suka sa shi cikin suru,Suka kai shi wurin Sarkin Babila.Suka sa shi a kurkuku don kada a ƙara jin rurinsa a kan duwatsun Isra'ila.’ ”

Ez 19

Ez 19:8-14