Ez 17:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga abin da Ubangiji Allah ya ce,“Ni kaina zan cire toho a kan itacen al'ul mai tsawo.Daga cikin sababbin rassansa zan karya lingaɓu,In dasa shi a tsauni mai tsayi.

Ez 17

Ez 17:12-24