Ez 13:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ta haka zan aukar da hasalata a kan garun, da a kan waɗanda suka shafe shi da farar ƙasa. Sa'an nan zan faɗa muku, cewa garun ya faɗi tare da waɗanda suka shafe shi da farar ƙasa.

Ez 13

Ez 13:12-22