Ez 13:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin sun ɓad da mutanena suna cewa, ‘Salama,’ sa'ad da ba salama, sa'ad da kuma mutanen suke gina garu marar aminci, sai annabawan nan su shafe shi da farar ƙasa,

Ez 13

Ez 13:9-15