Esta 9:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta goma sha uku ga watan Adar ne suka aikata wannan abu. A rana ta goma sha huɗu suka huta, suka mai da ranar ta zama ta biki, da farin ciki.

Esta 9

Esta 9:7-20