Esta 1:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yau ma matan Farisa da Mediya waɗanda suka ji abin da sarauniya ta yi, haka za su faɗa wa dukan hakimai. Wannan zai kawo raini da fushi mai yawa.

Esta 1

Esta 1:14-22