Esta 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

su kirawo sarauniya Bashti ta zo wurinsa da kambin sarauta, don ya nuna wa jama'a da shugabanni kyanta, gama ita kyakkyawa ce.

Esta 1

Esta 1:5-13