Dan 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai kwashe gumakansu ganima, da siffofinsu na zubi, ya kai Masar, tare da tasoshinsu na azurfa da na zinariya masu daraja. Zai yi shekaru bai kai wa sarkin arewa yaƙi ba.

Dan 11

Dan 11:4-11