Dan 11:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wani kuma rainanne zai maye gurbin wancan, shi kuwa ba ɗan jinin sarauta ba ne. Zai taso ba zato ba tsammani, ya ƙwace sarautar ta hanyar zamba.

Dan 11

Dan 11:12-23