31. Allah ya jefa ni a kwatami,Har tufafina ma suna jin kunyata.
32. Da a ce Allah mutum ne,Da sai in mayar masa da magana,Da sai mun je É—akin shari'a a yanka mana shari'a.
33. Amma ga shi, ba wanda zai shiga tsakaninmu,Ba wanda zai shara'anta tsakanina da Allah.