Ayu 9:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ayuba ya amsa.

2. “Ai, na taɓa jin waɗannan duka,Amma ta ƙaƙa mutum zai yi jayayya da Allah har ya yi nasara?

3. Ta ƙaƙa za ka iya jayayya da shi?Yana yiwuwa ya yi maka tambayoyi guda dubuWaɗanda ba wanda zai iya ba da amsarsu.

Ayu 9