Ayu 6:27-29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

27. Kukan jefa wa bayi da marayu kuri'a,Kukan arzuta kanku daga abokanku na kurkusa.

28. Ku dubi fuskata,Lalle ba zan faɗi ƙarya ba.

29. Kai, kun zaƙe, ku daina aikata rashin adalci,Kada ku sa mini laifi, nake da gaskiya.

Ayu 6