Ayu 41:6-8 Littafi Mai Tsarki (HAU) 'Yan kasuwa za su saye shi?Za su karkasa shi ga fatake? Za ka iya huhhuda fatarsa da zaguna?Ko kuwa kansa da māsu? In