Ayu 4:20-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Mai yiwuwa ne mutum yana raye da safeAmma ya mutu ba a sani ba kafin maraice.

21. Duk abin da ya mallaka an ɗauke,Duk da haka ya mutu cikin rashin hikima.’ ”

Ayu 4