Ayu 38:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ubangiji ya yi magana da Ayuba ta cikin guguwa. “Wane ne wannan da yake ɓāta shawaraDa maganganu marasa ma'ana?