Ayu 34:35-37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

35. ‘Ayuba yakan yi magana ne ba tare da sanin abin da yake yi ba,Maganarsa ba ta mai hangen nesa ba ce.

36. Da ma a gwada Ayuba har ƙarshe,Saboda amsar da yake bayarwa ta mugaye.

37. Gama ya ƙara zunubinsa da tayarwa,Yana tafa hannunsa a tsakaninmu,Yana yawaita maganganunsa gāba da Allah.’ ”

Ayu 34