Ayu 34:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Elihu ya ci gaba.

2. “Ku mutane masu hikima, ku ji maganata,Ku kasa kunne ga abin da zan faɗa, ku masana.

3. Kunne yake rarrabewa da magana,Kamar yadda harshe yake rarrabewa da ɗanɗanar abinci.

Ayu 34