Ayu 33:19-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

19. “Akan hori mutum da cuta mai zafi a gadonsa,Ya yi ta fama da azaba a cikin ƙasusuwansa,

20. Ransa yana ƙyamar abinci,Yana ƙyamarsa kome daɗinsa kuwa.

21. Yakan rame ƙangayau, ƙasusuwansa duk a waje.

Ayu 33