Ayu 3:3-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. Ka la'anci daren nan da aka yi cikina.

4. Ka mai da ranan nan ta zama duhu, ya Allah.Kada a ƙara tunawa da wannan rana,Kada haske ya ƙara haskakata.

5. Ka sa ta zama ranar duhu baƙi ƙirin.Ka rufe ta da gizagizai, kada hasken rana ya haskaka ta.

Ayu 3