Ayu 29:24-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

24. Nakan yi musu murmushi sa'ad da suka fid da zuciya,Ba su yi watsi da fara'ata ba.

25. Nakan zaɓar musu hanyar da za su bi,Ina zaune kamar sarki a tsakanin mayaƙansu,Kamar mai ta'azantar da masu makoki.”

Ayu 29