Ayu 28:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. “Hakika akwai ma'adinai na azurfa,Da wuraren da ake tace zinariya.

2. Mutane sukan haƙo baƙin ƙarfe daga ƙasa,Sukan narkar da tagulla daga dutse.

Ayu 28