Ayu 22:29-30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

29. Allah yakan ƙasƙantar da mai girmankai,Yakan ceci mai tawali'u.

30. Zai ceci wanda yake da laifi,Idan abin da kake yi daidai ne.”

Ayu 22