Ayu 22:13-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

13. Duk da haka ka ce, ‘Allah bai san kome ba.Gizagizai sun lulluɓe shi, ƙaƙa zai iya yi mana shari'a?’

14. Kana tsammani gizagizai masu duhu sun hana shi gani,A lokacin da yake tafiya a kan iyakar da take tsakanin duniya da sararin sama.

15. “Ka ɗauka a ranka ka bi gurbin da mugaye suke bi kullum?

Ayu 22