Ayu 20:18-20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

18. Tilas ya rabu da dukan abin da ya yi wahalarsa.Ba dama ya mori dukiyarsa,

19. Saboda zalunci da rashin kula da matalauta,Da ƙwace gidajen da waɗansu suka gina.

20. “Har abada ba zai kai ga samun abin da yake wahala ba.

Ayu 20