Ayu 19:1-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ayuba ya amsa.

2. “Me ya sa kuke azabta ni da maganganu?

3. A kowane lokaci kuna wulakanta ni,Ba kwa jin kunya yadda kuke zagina.

4. Da a ce ma na aikata abin da yake ba daidai ba ne,Da me ya cuce ku?

Ayu 19