Ayu 15:34-35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

34. Marasa tsoron Allah ba za su sami zuriya ba,Wuta za ta cinye gidajen da aka gina da dukiyar rashawa.

35. Waɗannan su ne irin mutanen da suke shirya tarzoma, su aikata mugunta.Kullum zuciyarsu cike take da ruɗarwa.”

Ayu 15